<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 Daraja ga Allah
 Yabo ga Ɗan da Ruhu Mai Tsarki
 Kamar an yi cikin farko,
 Da yanzu da na gaba
 Har abada, Amin, Amin.</lyrics>
<title>Daraja Ga Allah LW400</title>
<hymn_number>400</hymn_number>
</song>